![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Ivory Coast, 1 ga Janairu, 1968 |
ƙasa | Ivory Coast |
Mutuwa | 17 ga Yuli, 2021 |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm3519995 |
Angéline Nadié (1 ga watan Janairun 1968 - 17 ga watan Yulin shekarar alif dubu biyu da sha biyu miladiyya 2021) Yar wasan kwaikwayo ce ta Ivory Coast.[1] A fi saninta da rawar da ta taka a matsayin muguwar mahaifiyar Michel Bohiri a cikin Ma Famille.
Nadié ta kasance tana fama da ciwon daji shekaru uku kafin mutuwarta. A shekarar 2018, an nemi taimako a cikin hanyar fansho ta gwamnati daga Ministan Al'adu na Ivory Coast Maurice Bandama.[2]