Ann Chiejine | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Najeriya, 2 ga Faburairu, 1974 (50 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga |
Ann Chiejine (an haife tane a ranar 2 ga watan Fabrairun shekarar 1974) ita ce mai tsaron gidan a kwallon kafa ta Najeriya, wacce take buga kwallon kafa ta mata ta Najeriya , kuma ta halarci kwallon kafan Kofin Duniya na Mata na FIFA 1991 da kuma Wasannin bazara na 2000[1]Ita ce mataimakiyar koci ga kungiyar mata ta U17 ta mata ta Najeriya.[2]
Mataimakin Koci
Ann Chiejine