Anneaux d'or | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1959 |
Ƙasar asali | Faransa da Tunisiya |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 18 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | René Vautier (mul) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Sassi Rejeb (en) |
'yan wasa | |
Claudia Cardinale (mul) | |
External links | |
Anneaux d'or gajeren fim ne na Tunisiya na shekarar 1959 na ƙasashen Tunisiya-Faransa, mai minti 14 wanda René Vautier ya ba da umarni kuma Sassi Rjeb ya rubuta. Taurarin shirin sun haɗa da Claudia Cardinale.[1] Fim ɗin ya lashe Mafi kyawun Gajeran Fim da ya dace da Matasa a bikin Fim na Duniya na Berlin.