Archdeacon Crowther Memorial Girls School | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | makaranta da girls' school (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1943 |
acmgselelenwo.org |
Makarantar mata ta Archdeacon Crowther Memorial makaranta ce, mai zaman kanta da ke Elelenwo, Fatakwal, Jihar Ribas, Najeriya.