Arthur Okowa Ifeanyi

Arthur Okowa Ifeanyi
Gwamnan jahar delta

29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2023
Emmanuel E. Uduaghan
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

6 ga Yuni, 2011 - 29 Mayu 2015
District: Delta North
Rayuwa
Cikakken suna Ifeanyi Arthur Okowa
Haihuwa jahar Delta, 8 ga Yuli, 1959 (65 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Tarihin Mutanen Ibo
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Makaranta Jami'ar Ibadan Bachelor of Medicine, Bachelor of Surgery (en) Fassara : medicine (en) Fassara
Edo College
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
Arthur Okowa Ifeanyi

Arthur Okowa Ifeanyi (an haife shi a ran 2 ga watan Muharram 1379.AH)Shi 'dan Najeriya ne kuma dan'siyasa wanda shi ne tabbataccen zababben gwamnan Jihar Delta. A ranar 16 ga watan Yuni, 2022 ne Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya zabe shi a matsayin mataimakinsa a zaben 2023.[1]


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. https://www.premiumtimesng.com/news/headlines/537437-profile-of-ifeanyichukwu-arthur-okowa-pdp-vice-presidential-candidate.html