Asefa Mengstu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 1985 (38/39 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Habasha | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | athlete (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Asefa Mengstu (an haife shi a ranar 22 ga watan Janairun shekarar 1988)[1] ɗan wasan tsere ne na kasar Habasha wanda ya kware a gasar tseren hanya (Road g).
Shi da kansa, ya gama a matsayi na 15 a Gasar Half Marathon ta Duniya na shekarar 2010, amma ya ci lambar tagulla ta ƙungiyar.[2]
Tafiyarsa
Mengstu shine farkon wanda ya lashe gasar Marathon OR Tambo.[3]
Ya zo na 7 a gasar Marathon ta Landan na shekarar 2017. [4]
Mafi kyawun sa na kansa a cikin marathon shine 2:04:06, wanda aka saita a Marathon na kasar Dubai na shekarar 2018.