![]() | |
---|---|
periodical (en) ![]() | |
Bayanai | |
Farawa | 1998 |
Laƙabi | Assahifa Al Ousbouia |
Assahifa Al Ousbouia (Turanci: Takardar Mako ) [1] jaridar ce ta harshen Larabci, wacce ake bugawa a duk mako-mako, a cikin ƙasar Maroko.
An kafa Assahifa Al Ousbouia a shekara ta 1998.[2] 'Yar'uwar Le Journal Hebdomadaire ce, mujallun labarai na mako-mako da har yanzu ake wallafawa. [3] Aboubakr Jamai ne ya kafa su a ƙarshen shekarun 1990s a ƙarƙashin sunayen Le Journal da Assahifa, bi da bi. [3]
A shekara ta 2000, gwamnatin ƙasar Morocco ta rufe dukkan jaridun guda biyu.[3] Daga baya an basu damar cigaba da ayyukan suka karkashin sunayensu na da. [3]