![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Iri |
LGBTQ+ organization (en) ![]() |
Ƙasa | Tunisiya |
Mulki | |
Hedkwata | Tunis |
Tsari a hukumance |
voluntary association (en) ![]() |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 17 Mayu 2015 |
Wanda ya samar |
Mounir Baatour (en) ![]() |
shams-tunisie.com |
Kungiyar wacce ba ta gwamnati ba, kuma wacce ba ta da riba, ta samo sunanta ne daga masanin ilimin Sufi shams ( shams kuma a yaren Larabci yana nufin "rana"), kuma tambarin ta ya ƙunshi dervishes biyu masu juyawa.[1]