Awa Ly N'diaye | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 15 ga Janairu, 2000 (24 shekaru) |
ƙasa | Senegal |
Sana'a | |
Sana'a | swimmer (en) |
Mahalarcin
|
Awa Ly N'diaye (an haife ta a ranar 15 ga watan Janairun shekara ta 2000) ƴar wasan ninƙayar ruwa ce ta Senegal. Ta yi gasa a tseren mita 50 na mata a gasar Olympics ta 2016 . [1] An dakatar da ita kuma ba ta ci gaba da zuwa wasan kusa da na ƙarshe ba.[2]