Aydin Ibrahimov | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ganja (en) , 17 Satumba 1938 |
ƙasa |
Kungiyar Sobiyet Azerbaijan |
Mutuwa | Baku, 2 Satumba 2021 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Koronavirus 2019) |
Sana'a | |
Sana'a | amateur wrestler (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 57 kg |
Tsayi | 163 cm |
Kyaututtuka |
Aydin Ali oglu Ibrahimov ( Azerbaijani ; 17 Satumba 1938 - 2 Satumba 2021) ɗan kokawa Azerbaijan ne.
Ya yi takara don Tarayyar Soviet a gasar Olympics ta lokacin zafi na 1964. [1]
Ibrahimov ya rasu sakamakon cutar COVID-19 a ranar 2 ga watan Satumba 2021, a Baku.[2]