Ayourou | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Tillabéri | |||
Sassan Nijar | Ayérou Department (en) | |||
Babban birnin |
Ayérou Department (en)
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 33,527 (2012) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Nijar da Béli River (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Ayourou (ko Ayorou ko kuma Ayerou) gari ne a Yankin Tillabéri, yammacin Nijar.[1] Yana kilomita 20 arewa maso yamma da birnin Niamey kusa da iyakar Mali da Nijar. Tsohon garin na a kan tsibirin kogin Neja, an san garin sosai da gandun daji.