Ayyub Allach | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Mechelen (mul) , 28 ga Janairu, 1998 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Beljik | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa |
Ataka Mai buga tsakiya |
Ayyoub Allach (an haife shi a ranar 28 ga watan Janairu shekara ta 1998) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya don Gabala . An haife shi a Belgium, dan asalin Morocco ne.
A ranar 6 ga Fabrairu 2023, Gabala ta sanar da rattaba hannu kan Allach zuwa kwangilar watanni 18. [1]
Club | Season | League | Cup | Continental | Other | Total | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Lierse | 2013–14 | Belgian Pro League | 1 | 0 | 0 | 0 | – | 0 | 0 | 1 | 0 | |
2014–15 | 1 | 0 | 0 | 0 | – | 0 | 0 | 1 | 0 | |||
2015–16 | Belgian Second Division | 22 | 2 | 1 | 0 | – | 0 | 0 | 22 | 2 | ||
2016–17 | First Division B | 7 | 0 | 2 | 0 | – | 0 | 0 | 9 | 0 | ||
2017–18 | 15 | 0 | 1 | 0 | – | 8[lower-alpha 1] | 0 | 24 | 0 | |||
Total | 45 | 2 | 3 | 0 | 0 | 0 | 8 | 0 | 56 | 2 | ||
Swope Park Rangers | 2019 | USL | 25 | 2 | 0 | 0 | – | 0 | 0 | 25 | 2 | |
Lierse Kempenzonen | 2019-20 | First Amateur Division | 8 | 1 | 0 | 0 | – | 0 | 0 | 8 | 1 | |
2020-21 | First Division B | 18 | 5 | 0 | 0 | - | 0 | 0 | 18 | 5 | ||
Total | 26 | 6 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 26 | 6 | ||
Excelsior Virton | 2021-22 | First Amateur Division | 26 | 4 | 0 | 0 | – | 0 | 0 | 26 | 4 | |
2022-23 | Challenger Pro League | 14 | 2 | 0 | 0 | - | 0 | 0 | 14 | 2 | ||
Total | 40 | 6 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 26 | 6 | ||
Gabala | 2022–23 | Azerbaijan Premier League | 13 | 3 | 3 | 0 | 0[lower-alpha 2] | 0 | - | 16 | 3 | |
Career total | 98 | 10 | 4 | 0 | 0 | 0 | 8 | 0 | 110 | 10 |