Bade Karamar hukuma ce dake a Jihar Yoben, Nijeriya.[1]
Yaren Hade da Duwai su ne yarukan da ake amfani da su a karamar hukumar Bade. [2][3]