Baggio Rakotonomenjanahary | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Madagaskar, 19 Disamba 1991 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Madagaskar | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 168 cm |
Jhon Baggio Rakotonomenjanahary (an haife shi a ranar 19 ga watan Disamba 1991), wanda aka fi sani da John Baggio a Tailandia,[1] [2][3] ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Malagasy wanda ke taka rawa a matsayin ɗan wasan tsakiya. Ya buga wasanni takwas inda ya ci wa tawagar kasar Madagascar kwallo daya tsakanin shekarun 2011 da 2015.
Rakotonomenjanahary ya taka leda a Academie Ny Antsika, Stade Tamponnaise, Concordia Basel, Old Boys da Sukhothai. [4] A shekarar 2021 ya sanya hannu a Port.[5] Bayan wasa a JS Saint-Pierroise, ya koma Sukhothai. [6]
Ya buga wasansa na farko na kasa da kasa a tawagar kasar Madagascar a shekarar 2011. [6]
A'a | Kwanan wata | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako | Gasa |
---|---|---|---|---|---|---|
1. | 8 Oktoba 2011 | Addis Ababa Stadium, Addis Ababa, Ethiopia | </img> Habasha | 2-2 | 2–4 | 2012 cancantar shiga gasar cin kofin Afrika |