Bahiga Hafez | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | بهيجة إسماعيل محمد حافظ |
Haihuwa | Alexandria, 4 ga Augusta, 1912 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Mutuwa | Kairo, 13 Disamba 1983 |
Yanayin mutuwa |
(Allergy Gazawar zuciya) |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, mai rubuta kiɗa, marubin wasannin kwaykwayo, marubuci da darakta |
IMDb | nm0353103 |
Bahiga Hafez (Arabic, 13 Disamba 1908 - 4 Agusta 1983) marubuciya ce ta ƙasar Masar, mawaƙiya, darekta, edita, furodusa kuma ƴar wasan kwaikwayo.[1][2][3][4][5][6][7]
An haifi Bahiga Hafez kuma ta girma a Alexandria, Misira ga dangin aristocratic da ke da alaƙa da mulkin mallaka. [5] Ta fara karatun kiɗa a birnin Alkahira kuma daga baya ta ci gaba da karantar karatun kiɗa da aka tsara a birnin Paris, tana karatun piano a makarantar conservatory. [8][7] Ta iya magana da Faransanci, Larabci, da sauran wasu harsuna ko yarurruka.[6][7][8] Hafez was a Pacha heiress.[6][9][10][11][12] Ta kasance magajiyar Pacha.[6]
Ranar 4 ga watan Agusta, 2020, Google ta yi bikin cikar shekaru 112 tare da Google Doodle.[13][14]
Year | Title | English Title | Credit | Notes |
---|---|---|---|---|
1930 | Zaynab | Actress, composer | Hafez's first acting role | |
1932 | al-Dahaya | The Victims[10] | Actress, co-director, costume designer, editor, producer | Silent Film - directed by Ibrahim Lama[8] |
1934 | el Ittihâm | The Accusation[10] | Actress, producer | Directed by Mario Volpi[10] |
1935 | al-Dahaya | The Victims | Actress, director, producer | Remake of the 1932 film with sound |
1937 | Laila bint al-sahara | Laila the Desert Girl | Actress, composer, co-screenwriter, director, producer | Alternative titles: Laila bint al-Badawiyya |
1944 | Layla al-Badawiyya | Layla the Bedouin | Actress, composer, co-screenwriter, director, producer | Re-release of the original movie |
1947 | Zahra | Actress,[8] producer | [7] Alternate title: Zohra[8] | |
1966 | el Qâhirah talâtîn | Cairo 30[10] | Actress | Directed by Salah Abou Seif |
<ref>
tag; no text was provided for refs named :3
<ref>
tag; no text was provided for refs named :5