Bankwana mai tsawo (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1971 |
Asalin suna | Долгие проводы |
Asalin harshe | Rashanci |
Ƙasar asali | Kungiyar Sobiyet |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
drama film (en) ![]() |
During | 95 Dakika |
Launi |
black-and-white (en) ![]() |
Direction and screenplay | |
Darekta | Kira Muratova |
Marubin wasannin kwaykwayo |
Natalya Ryazantseva (en) ![]() |
'yan wasa | |
Zinaida Sharko (en) ![]() Yuriy Kayurov (en) ![]() Lidiya Dranovskaya (en) ![]() Viktor Ilchenko (en) ![]() Svetlana Kabanova (en) ![]() Tatyana Mychko (en) ![]() | |
Samar | |
Production company (en) ![]() | Studiyon fim na Odesa |
Editan fim |
Valentyna Oliinyk (en) ![]() |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa |
Oleg Karavaychuk (en) ![]() |
Director of photography (en) ![]() |
Gennadi Karyuk (en) ![]() |
External links | |
Specialized websites
| |
YouTube |
Bankwana mai tsayi wato The Long Farewell ( Russian: Долгие проводы, romanized: Dolgie provody ) fim dkn drama ne na Soviet wanda Kira Muratova ya jagoranta.
An dauki shirin a cikin shekarar 1971, amma an sake shi ne a lokacin perestroika a cikin 1987. [1]
Na tsawon lokaci, Yevgenia Vasilyevna tana aiki tukuru tare da ɗanta Sasha. A yayinda bata da lokaci kuma danta na ta kara girma, sai Nikolai Sergeyevich ya fara kula da ita. A lokacin rani, ɗan ya ziyarci mahaifinsa. Bayan ya dawo ya fara canzawa. Mahaifiyarsa ta fahimci cewa danta yana so ya tafi, amma ba ta da isasshen hikimar da za ta yi iya natsuwa a wannan yanayi.