Banuelia Mrashani | |
---|---|
Haihuwa | 14 Nuwamba 1977 |
Dan kasan | Tanzanian |
Aiki | Long-distance running |
Organisation | Marathon |
Bauelia Mrashani-Katesigwa (an haife ta 14 Nuwamba 1977) 'yar Tanzaniya ce mai tsere mai nisa . Ta shiga gasar gudun fanfalaki ta mata a gasar Olympics ta bazara ta 2004. [1]