Bara, Najeriya | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Oyo | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Surulere | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Bara Gari ne, da ke jihar Oyo a kudu maso yammacin Najeriya. Tana yamma da hanyar Oko-Iressa-Aadu. [1] Yawancin mutanen ’yan kabilar Yarbawa ne. Galibin mutanen suna aikin nomandoya ne da rogo da masara da kuma taba.