Baron Kibamba | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Dolisie (en) , 23 ga Maris, 1998 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Jamhuriyar Kwango | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Francoeur Baron De Sylvain Kibamba (an haife shi a ranar 23 ga watan Maris shekara ta alif 1998) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Kongo wanda ke taka leda a kulob din Sevilla Atlético na Sipaniya a matsayin mai tsaron baya .
An haife shi a Dolisie, ya buga wasan ƙwallon ƙafa a ƙungiyar CARA Brazzaville, AS Otôho da Linense . [1]
A ranar 25 ga watan Yuni shekarar 2019, Kibamba ya rattaba hannu kan Sevilla FC kuma an sanya shi cikin ajiyar .
Kibamba ya buga wasansa na farko na kasa da kasa a Kongo da Senegal a 2017. [1]
<ref>
tag; name "NFT" defined multiple times with different content