Bassira Touré | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Mali, 6 ga Janairu, 1990 (35 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Mali | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Bassira Touré (an haife ta a ranar 6 ga watan Janairun 1990),[1] ' yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar ƙasar Mali,[2] wacce ke taka leda a matsayin mai gaba ga Fatih Karagümrük da ƙungiyar mata ta ƙasar Mali .
Touré ta sake komawa Turkiyya kuma ta shiga sabuwar ƙungiyar Fatih Karagümrük da aka kafa a Istanbul don buga gasar Super League ta mata ta Turkcell ta 2021-2022 .
Ta buga wa Mali a gasar cin kofin Afrika ta mata na shekarar 2016, ta ci wa Mali sau biyu a karawar da ta yi da Kenya .[3]
Ta ci wa Mali ƙwallo a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin Afirka ta mata na shekarar 2018 da Ivory Coast .[4][5][6]