Beatrice Gyaman

Beatrice Gyaman
Rayuwa
Haihuwa Accra, 17 ga Faburairu, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Makaranta University of Cape Coast
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Beatrice Gyaman (an Haife ta ranar 17 ga watan Fabrairu 1987) ƴar wasan tsere ce kuma 'yar ƙasar Ghana ce ƙwararriya a cikin wasannin tsere. [1] Ta lashe lambobin yabo a tseren mita 4×100 a gasar zakarun Afirka uku, da kuma wasannin Commonwealth na shekarar 2010.

Gyaman ta yi karatun a Jami'ar Cape Coast.[2]

Rikodin gasa

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing  Ghana
2010 African Championships Nairobi, Kenya 14th (sf) 100 m 12.20
3rd 4 × 100 m relay 45.40
11th Long jump 5.09 m
Commonwealth Games Delhi, India 20th (sf) 100 m 11.93
2nd 4 × 100 m relay 45.24
16th (q) Long jump 5.65 m
2011 All-Africa Games Maputo, Mozambique 12th (h) 100 m 11.99
7th 200 m 24.15
2012 African Championships Porto Novo, Benin 10th (sf) 200 m 24.35
2nd 4 × 100 m relay 44.35
2014 African Championships Marrakech, Morocco 9th (sf) 100 m 11.92
3rd 4 × 100 m relay 44.06
Commonwealth Games Glasgow, United Kingdom 4 × 100 m relay DQ
2015 Universiade Gwangju, South Korea 18th (sf) 100 m 11.81
18th (sf) 200 m 24.52
4 × 100 m relay DNF
African Games Brazzaville, Republic of the Congo 7th 100 m 11.76
2nd 4 × 100 m relay 43.72
2016 African Championships Durban, South Africa 13th (sf) 100 m 11.84
2nd 4 × 100 m relay 44.05
Olympic Games Rio de Janeiro, Brazil 14th (h) 4 × 100 m relay 43.37

Mafi kyawun mutum

[gyara sashe | gyara masomin]

Outdoor

  • Mita 100-11.75 (+0.2 m/s) (Gwangju 2015)
  • Mita 200-24.15 (+1.9 m/s) (Maputo 2011)
  • Tsalle mai tsayi-5.65 (+1.2 m/s) (New Delhi 2010)
  1. Beatrice Gyaman at World Athletics
  2. 2015 WSG profile Archived 2015-09-24 at the Wayback Machine