![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Birnin Kazaure, 11 Satumba 1938 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | 12 ga Maris, 1998 |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Margaret Idahosa (en) ![]() |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Harshen Edo Yaren Ika (Nigeria) Harshen Esan |
Sana'a | |
Sana'a |
author (en) ![]() ![]() |
Imani | |
Addini |
Lutheranism (en) ![]() |
idahosa.com |
Benson Andrew Idahosa (an haifeshi aranar 11 ga watan Satumban shekarar 1938 kuma ya mutu aranar 12 ga waan Maris, 1998), ya kasance Majami'in ne, kuma mai wa'azi. Shi ya kafa Church of God Mission International, Archbishop Benson Idahosa was popularly referred to as the father of Pentecostalism in Nigeria.[1] Idahosa Kuma shine ya kafa Jami'ar Benson Idahosa (BIU) dake birnin Benin City, Juhar Edo, Najeriya.[2] Idahosa na yaro da kacal, wanda shine Bishop F.E.B. Idahosa, ayanzu shine Shugaban Jami'ar Benson Idahosa, Shi ma yasamar da kafa Asibitin Yara na Big Bens (Big Ben's Children Hospital), Kuma shine mataimakin-shugaba na All Nations for Christ Bible Institute International, da wasu mukamai da ya rike.[1]
A Oktoba 1968, Idahosa ya bude Church of God Mission International, wanda ada ta fara aiki, amatsayin wata karamar kungiya ta yin addu'a".[3] Idahosa yayi ikirarin tayar da mutane 8 bayan su mutu, Amma sai Kungiyar tabbatar da tallace-tallace ta duniya dake a kasar Ingila wato Advertising Standards Authority, ta kalubalance shi da ya fito da hujjoji akan abunda yake ikirarin yayi, saidai yakasa kawo hujja ko daya akan cewa lallai mutanen sun rasu.[4]
Idahosa ya mutu a 12 Maris 1998.[5] Ya bar matarsa, Margaret Idahosa da ya'ya hudu.[6] Matarsa ta maye gurbinsa amatsayin Archbishop na Church of God Mission International (CGMI) da kuma matsayin sa na Chancellor na Benson Idahosa University.[7]