Bilma | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Yankin Agadez | |||
Babban birni | Bilma | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 17,935 (2012) | |||
• Yawan mutane | 0.06 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 296,279 km² |
Bilma sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Agadez, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Bilma. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 27,146[1].