![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Bimbo Oshin |
Haihuwa | Jahar Ondo, 1971 (53/54 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar jahar Lagos |
Matakin karatu |
Bachelor of Arts (en) ![]() |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da darakta |
Muhimman ayyuka | Omo Elemosho |
Ayyanawa daga |
gani
|
IMDb | nm2429877 |
Bimbo Oshin ta kasance yar'fim din Najeriya ce.[1]
An haifi Oshi a 24, shekarar 1971 a jihar Ondo, dake Jihar Ondo kudu maso yammacin Najeriya. Tayi makaranta a Jami'ar Lagos anan kuma ta samu Bachelor of Arts (B.A.) degree a fannin Falsafa.[2] Bimbo commenced her acting career in 1996[3] amma ta shahara bayan fitar ta a wani fim din Yarbanci a 2012 mai suna Omo Elemosho.[4]
A shekarar 2016, an girmama ta da Icon Category Award a 2016 Afro-Heritage Broadcasting and Entertainment and Awards.[5]
Year | Award ceremony | Prize | Result | Ref |
---|---|---|---|---|
2014 | Yoruba Movies Academy Awards | Best Actress in a Leading Role | Ayyanawa | [6] |
City People Entertainment Awards | Best Actress of the Year (Yoruba) | Ayyanawa | [7] | |
2015 | ZAFAA African Film Academy Awards | Best Female Indigenous Actor | Ayyanawa | [8] |