Binta Diakité (an haife ta 7 ga Mayu 1988) ƙwararriyar ƴar ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Ivory Coast wacce ke taka leda a ƙungiyar Féminine Division 3 ALC Longvic. Ta kasance cikin tawagar 'yan wasan Ivory Coast don gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta 2015.[1][2]