Bisola Makanjuola

Bisola Makanjuola
Rayuwa
Haihuwa 29 ga Augusta, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a amateur wrestler (en) Fassara

Bisola Makanjuola (an haifi shi ne a ranar 29 ga watan Agusta 1996) ya kasan ce ɗan wasan kokawa ne na Najeriya. Ta lashe lambobin azurfa biyu da zinare biyu a Gasar Afirka tsakanin 2014 da 2020.

Aikin wasanni

[gyara sashe | gyara masomin]

Bisola ta fara samun nasara a Gasar Cin Kofin Afirka a 2014 a Tunis inda ta fafata a cikin kilo 55 kuma ta sami lambar azurfa. A cikin 2017, ta halarci wannan taron amma a wannan karon an gudanar da shi a Marrakech, Morocco kuma ta lashe lambar azurfa a rukunin 60kg.