Black Gold (2011 Fim din Najeriya) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2011 |
Asalin suna | Black Gold |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
drama film (en) ![]() ![]() |
During | Kuskuren bayani: Kalma ba fahimta "da". |
Launi |
color (en) ![]() |
Direction and screenplay | |
Darekta | Jeta Amata |
Marubin wasannin kwaykwayo | Jeta Amata |
'yan wasa | |
Billy Zane (mul) ![]() Tom Sizemore (mul) ![]() Hakeem Kae-Kazim Vivica A. Fox (mul) ![]() Eric Roberts Sarah Wayne Callies (en) ![]() Michael Madsen (mul) ![]() Mickey Rourke (mul) ![]() | |
Samar | |
Mai tsarawa |
Suzanne DeLaurentiis (en) ![]() |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa |
Joel Goffin (en) ![]() |
External links | |
Black Gold: fim ne na wasan kwaikwayo na shekara a 2011 wanda Jeta Amata ya shirya kuma ya ba da umarni. Gwagwarmayar wata ƙaramar hukumar Neja-Delta ta yi da gwamnatinsu da kuma wani kamfanin mai na ƙasa da ƙasa da suka wawashe musu gonaki tare da lalata musu muhalli. An sake fitar da fim din a cikin shekara ta 2012 tare da taken Black Nuwamba, tare da 60% na abubuwan da aka sake daukar hoto da ƙarin wuraren da aka haɗa don yin fim ɗin "mafi halin yanzu".[1]
Suna fatan ba da labarin ta fuskar mutanen da suka rayu cikinsa. Mutanen da suka ga ƙasarsu da kogunansu sun ƙazantar da mai, mutanen da ke fama.