![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Najeriya, 5 Satumba 1992 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.61 m |
Blessing Edoho (an haife ta a ranar 5 ga watan Satumba,shekara ta alif ɗari tara da casa'in da biyu1992A.C) a Najeriya. 'yar wasan ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya ce wanda ke buga ƙwallon ƙafa a tawagar mata ta kasar Najeriya.[1][2][3]
Edoho ta fara buga wasanta na kasa da kasa a gasar cin kofin duniya ta mata na FIFA U-20 na 2010. [4] A watan Mayun 2015 an kira Edoho ta buga wa tawagar Najeriya wasa a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta a shekarar 2015.[5]