![]() | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Najeriya, 26 Satumba 1982 (42 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Blessing Igbojionu (an haife ta a ranar 26 ga watan Satumbar shekarar 1982) ƴar ƙwallon ƙafan kasar Najeriya ce. Ta wakilci kasar Najeriya a wasannin Olympics a bazara na shekarar 2004. kuma Tana buga wasa a ƙungiyar Pelican Stars.[1]