![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Nairobi, |
ƙasa | Kenya |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | darakta da darakta |
IMDb | nm1805369 |
Bob Nyanja ɗan fim, ne ɗan ƙasar Kenya.[1][2] Ya shahara da bada umarni a chikin fim ɗin Malooned! (2007).[3] Ya kuma jagoranci fina-finan The Rugged Priest (2011)[4][5] da Kyaftin Nakara (2012).[6] Nyanja kuma shi ne shugaban ƙungiyar masu shirya fina-finai da talabijin ta Kenya.[7]