Bobbos | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2009 |
Asalin suna | بوبوس |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Wael Ehsan (en) |
'yan wasa | |
Adel Emam (en) | |
Kintato | |
Narrative location (en) | Misra |
External links | |
Bobbos ( Larabci: بوبوس) wani fim ne na ƙasar Masar da aka fitar a shekarar 2009.[1]
Wani ɗan kasuwa, wanda ya makale a cikin matsalar wani bashi, ya fada cikin soyayya da wata 'yar kasuwa wacce ita ma ta makale acikin matsalar bashi.
Fim ɗin ya kasance akan batun zargi da cewa ya wuce gona da iri kan lalata.[2]