Bonsa Dida | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 21 ga Janairu, 1995 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Habasha | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | long-distance runner (en) da marathon runner (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Bonsa Deriba Dida (an haife shi a ranar 21 ga watan Janairu 1995) ɗan wasan tseren nesa (long-distance runner) ne na Habasha wanda ke fafatawa a wasan tseren track, road da Cross country running. Ya wakilci kasar Habasha sau uku a gasar cin kofin duniya ta IAAF da kuma gasar cin kofin duniya Half marathon na shekarar 2014. [1]
Ya buga wasansa na farko a kan gudun fanfalaki a watan Mayun 2014, ya yi rikodin ɗin 2:12:33 a Marathon na Hamburg. Ya koma tazara a watan Janairun 2017 kuma ya zo na biyar a gasar Marathon Mumbai da lokacin 2:11:55. [2]
Duk bayanai daga All-Athletics [3]
Shekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Bayanan kula | |
---|---|---|---|---|---|
2011 | World Cross Country Championships | Punta Umbría, Spain | 4th | Junior race | 22:39 |
2nd | Junior team | 24 pts | |||
African Junior Championships | Gaborone, Botswana | 5th | 10,000 m | 28:58.68 | |
2013 | World Cross Country Championships | Bydgoszcz, Poland | 17th | Junior race | 22:38 |
2014 | World Half Marathon Championships | Copenhagen, Denmark | 14th | Half marathon | 1:01:12 |
3rd | Team | 3:00:48 | |||
2015 | IAAF World Cross Country Championships | Guiyang, China | 14th | Senior race | 36:17 |