Boris-Claude Nguéma Békalé | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Kango (en) , 7 Disamba 1984 (39 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Gabon | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 182 cm |
Boris-Claude Nguéma Békalé (an haife shi a ranar 7 ga watan Disamba 1984) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Gabon wanda ke taka leda a golan kulob ɗin USM Libreville da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Gabon.[1] An haifi Békalé a gundumar Kango. A baya ya taba buga wasa a kulob ɗin FC 105 Libreville da Delta Téléstar da Tout Puissant Akwembe.[2]
Ya kasance mai tsaron ragar Gabon a gasar cin kofin nahiyar Afirka da aka yi a Angola a shekarar 2010.[3]