Botriana | |
---|---|
titular see (en) | |
Bayanai | |
Farawa | 1933 |
Addini | Cocin katolika |
Chairperson (en) | Renzo Fratini (en) |
Ƙasa | Tunisiya |
Botriana yanki ne kuma wurin binciken kayan tarihi a Tunisiya [1]
A lokacin daular Romawa. Botriana ɗan gari ne a lardin Roman na Afirka Proconsolaris . An san garin ya bunƙasa daga 30BC zuwa kusan AD640.
Garin kuma shine, wurin zama na tsohon bishop,na Katolika, [2] suffragan ga Archdiocese na Carthage . [3] [4] [5] [6]
Bishop ɗaya ne kawai daga tsohuwar Botriana an san shi kuma shine Donatist Bishop Donatus wanda ya wakilci bishop a Majalisar,Carthage (411) . Ya yi iƙirarin cewa babu wani ɗan takarar Katolika a cikin diocese ɗin sa. [7] A yau Botriana ya rayu a matsayin bishop na titular kuma bishop na yanzu shine Renzo Fratini, na Spain da Andorra . [8] [9]