![]() | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa |
Téboulba (en) ![]() | ||||||||||||||||||
ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a |
handball player (en) ![]() | ||||||||||||||||||
|
Boutheïna Amiche (an haife ta a ranar 12 ga watan Satumbar shekara ta 1990) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Tunisia a kungiyar ASF Sfax da tawagar kasar Tunisia. [1]
Ta shiga gasar zakarun kwallon hannu ta mata ta duniya ta 2015.