Broda Shaggi | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Samiel perry |
Haihuwa | Lagos,, 6 ga Yuli, 1993 (31 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Yaren Yarbawa |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar jahar Lagos |
Matakin karatu | Bachelor of Arts (en) |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Yarbanci |
Sana'a | |
Sana'a | cali-cali, jarumi, ɗan kasuwa da mawaƙi |
Kyaututtuka |
gani
|
Imani | |
Addini | Kiristanci |
IMDb | nm9982250 |
Samuel Animashaun Perry wanda aka fi sani da Broda Shaggi (an haife shi ranar 6 ga watan Yulin, 1993). Ɗan wasan barkwanci ne na Nijeriya, ɗan wasan kwaikwayo, marubucin waƙa, kuma mawaƙi. Tun yana matashi, ya dauki wasan kwaikwayo na sha'awa kamar yadda mahaifinsa ya mutu, wanda ya kasance malamin wasan kwaikwayo.
Broda Shaggi ya kammala karatun digirin sa na farko ne daga Jami’ar Legas.