Bruno Leite | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lisbon, 26 ga Maris, 1995 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Portugal | ||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 184 cm |
Bruno Miguel Santos Leite, (an haife shi a ranar 26 ga watan Maris a shikara na 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Cape Verde wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a kulob ɗin Haugesund. An haife shi a Portugal, Leite yana wakiltar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Cape Verde a duniya. Har ila yau, yana da shaidar zama dan kasar Norway. [1]
A ranar 28 ga watan Nuwamba 2016, Leite ya sanya hannu kan kwangilar shekaru uku da rabi a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FK Haugesund. [2]
Graça ya fara buga wasansa na farko na kasa da kasa a kungiyar kwallon kafa ta Cape Verde a wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka da suka doke Tanzania da ci 3-0 a ranar 12 ga watan Oktoba 2018.[3]
Kulob | Kaka | Kungiyar | Kofin kasa | Nahiyar | Sauran | Jimlar | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rarraba | Aikace-aikace | Manufa | Aikace-aikace | Manufa | Aikace-aikace | Manufa | Aikace-aikace | Manufa | Aikace-aikace | Manufa | ||
Haugesund | 2017 | Eliteserien | 23 | 0 | 3 | 0 | 3 | 0 | - | 29 | 0 | |
2018 | 24 | 1 | 2 | 0 | 0 | 0 | - | 26 | 1 | |||
2019 | 24 | 2 | 4 | 0 | 6 | 1 | - | 34 | 3 | |||
2020 | 23 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | - | 23 | 0 | |||
2021 | 10 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | - | 11 | 0 | |||
Pafos | 2021-22 | Cyta Championship | 2 | 0 | 2 | 0 | 0 | 0 | - | 4 | 0 | |
Jimlar sana'a | 106 | 3 | 12 | 0 | 9 | 1 | - | - | 127 | 4 |