Bryan Okwara | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 9 Nuwamba, 1986 (38 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Harshen, Ibo |
Sana'a | |
Sana'a | model (en) , jarumi da influencer (en) |
IMDb | nm7376209 |
Bryan Okwara wanda aka fi sani da Ikenna Bryan Okwara (an haife shi a ranar 9 ga Nuwamba 1985) ɗan wasan Finafinai ne a Najeriya ne kuma ɗan asalin Igbo kuma ɗan takara ne wanda ya lashe kambun Mr. Nigeria a 2007 kuma ya kai wasan kusa da na karshe a gasar Mister World 2007.[1][2][3]