Burgazada | |
---|---|
![]() | |
General information | |
Tsawo | 1.7 km |
Fadi | 1.6 km |
Yawan fili | 1.5 km² |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 40°52′46″N 29°03′42″E / 40.8794°N 29.0617°E |
Bangare na |
Princes' Islands (en) ![]() |
Kasa | Turkiyya |
Territory |
Princes' Islands (en) ![]() ![]() |
Flanked by |
Sea of Marmara (en) ![]() |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa |
Anatolian Side (en) ![]() |
Hydrography (en) ![]() |
'Burgaz ko Burgaz Adası (Burgaz don takaice), Tsibiri ne na ukku mafi girma daga cikin Tsibirin Princes a cikin Tekun Marmara, kusa da birnin Istanbul, a kasar Turkiyya. A hukumance unguwa ce a cikin garin Adalar, Lardin Istanbul, Turkiyya . [1] yanada Yawan jama'arda ya kai 1,655 (2022).