Bushra Rozza | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | بشرى أحمد رزة |
Haihuwa | Birtaniya, 5 Oktoba 1981 (43 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Mazauni | Kairo |
Harshen uwa | Larabci |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm1655591 |
bushraofficial.com |
Bushra Rozza (lar|بشرى رزة; anfi saninta da Bushra), ta kasance yar fim ɗin kasar Misra kuma mawakiya. Ta samu kyautar Best Actress award a bikin Dubai International Film Festival Dan matakin da ta taka a fim din 678.[1][2]
Bushra an haife ta ne a Cambridge, England, wanda mahaifin ta Ahmed Abdalla Rozza marabuci ne daga kasar Misra, da mahaifiyarta wacce ke aiki amatsayin mai taimakon cigaban mutane, tafi maida hankali wajen yancin mata. Bushra ta dawo Cairo, Egypt asanda take shekara 10 da haihuwa.[3][4]
Bushra ta fara aikin watsa labarai akan tashar tv ta satellite daga nan ta koma shirin fim a shekarar 2002. Matakin ta na farko a fim shine a sitcom Shabab Online (Youth Online). Sannan ta taka rawa da dama a matakai daban-daban a fannin shirin barkwanci da dirama. Ta lashe kyautar a farkon akin a fim din ta na shekarar 2004 Alexandria... New York, wanda Youssef Chahine yayi darekta. Ta kuma saki wakoki n'a albam da dama kamar Makanak (Your Place) da Ehki (Talk), da kuma vidiyon waka Cobra, wanda yayi suka ga jarumi Mohamed Ramadan.[5]
Ta kuma kirkiri ElGouna Film Festival, bikin data kirkira dan tattauna aladu. Akan cin-zarafin jima'i, ta bayyana cewa "Yan'siyasa kadai basa samr da canji. Lokaci ne sosai a gare mu jarumai da masu samar da fina-finai da mu shiga ciki."[6]
Bushra tayi aure da injinya kuma dan kasuwa daga kasar Suriya, Amr Raslan, daga shekarar 2010 zuwa shekarar 2015, tare dashi suna da ya'ya biyu.[4][7][8]
Nassoshi da dama Sun nuna an haife ta ne a shekarar 1976,[3][4] but she later mentioned that she was born in the 1980s.[9] Her official Facebook account stated 5 October as a birth date,[10] and one source reported 1982.[11]