Business proposal (jerin fina-finan telebijin)

Business proposal (jerin fina-finan telebijin)
Asali
Asalin suna 사내 맞선
Asalin harshe Korean (en) Fassara
Ƙasar asali Koriya ta Kudu
Yanayi 1
Episodes 12
Distribution format (en) Fassara talabijin da video on demand (en) Fassara
Characteristics
Description
Bisa A Business Proposal (en) Fassara
The Office Blind Date (en) Fassara
Ɓangaren SBS Monday and Tuesday evening drama (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Park Sun-ho (en) Fassara
'yan wasa
Screening
Asali mai watsa shirye-shirye Seoul Broadcasting System (en) Fassara
Lokacin farawa Fabrairu 28, 2022 (2022-02-28)
Lokacin gamawa Afrilu 5, 2022 (2022-04-05)
External links
programs.sbs.co.kr…
Chronology (en) Fassara

Our Beloved Summer (en) Fassara Business proposal (jerin fina-finan telebijin) Woori the Virgin (en) Fassara

Business proposal (Yaren koriya: 사내맞선) shirin talabijin ne mai dogon zango na wasan barkwanci na Koriya ta Kudu wanda ya danganta da littafi na yanar gizo mai suna irin na shirin wanda HaeHwa ta rubuta. Park Seon-ho ne ya jagoranci shirin kuma Han Seol-hee da Hong Bo-hee suka rubuta, ya kunshi taurari Ahn Hyo-seop, Kim Se-jeong, Kim Min-kyu, da Seol In-ah. Ya ba da labarin Shin Ha-ri, wata ma’aikaciya da ta yarda ta tafi makauniyar haduwar zance a madadin kawarta, amma ta gano cewa abokin zancen nata shugabanta ne. An haska shirin a kashi 12 akan SBS TV kowace Litinin da Talata a karfe 22:00 (KST) daga 28 ga Fabrairu zuwa 5 ga Afrilu, 2022. Hakanan yana samuwa a kan Netflix a cikin zaɓaɓɓun yankuna.

Abubuwan da suka faru

[gyara sashe | gyara masomin]

Shin Ha-ri (Kim Se-jeong) ta tafi makahon haduwar zance bayan ta amince ta maye gurbin kawarta, Jin Young-seo (Seol In-ah), wadda mahaifinta ne ya shirya. Shirin shi ne a yi watsi da Ha-ri daga abokin zamanta. Duk da haka, yayi kuskure lokacin da abokin zancen nata ya zama Kang Tae-moo (Ahn Hyo-seop), Shugaba na Go Food, kamfanin da Ha-ri ke aiki. Tae-moo, wanda kakansa Kang Da-goo (Lee Deok-hwa), shugaban babban kamfani na Go Food, ke matsa masa lamba, da yaje makauniyar haduwar zance tare da abokan aure da suka dace, ya yanke shawarar auren abokiyar makauniyar haduwar zancen sa don gujewa zuwa sauran makafin haduwar zancen a sauran kwanakin, ba tare da sanin cewa ita ta bogin Jin Young-seo ce ba ko kuma ma'aikaciyarsa ce, wanda ta yi ƙoƙarin ɓoyewa. Duk da haka, shaidar Ha-ri ta karya, amma godiya ga ubangiji ba matsayinta na aiki ba, ta fallasa ba da daɗewa ba bayan da ainihin Jin Young-seo ta shaida wa Kang Tae-moo cewa ta ɗauki' 'yar wasan kwaikwayo don yin koyi da ita a lokacin makauniyar haduwar zancenta da Tae-moo. Ta sadu da Cha Sung-hoon (Kim Min-kyu) yayin musayar ta da Kang Tae-moo, kuma ta gano cewa Sung-hoon shine sakataren Tae-moo.