Cabascabo | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1968 |
Asalin harshe | Zarma |
Ƙasar asali | Faransa da Nijar |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Oumarou Ganda |
Marubin wasannin kwaykwayo | Oumarou Ganda |
'yan wasa | |
External links | |
Cabascabo fim ne na wasan kwaikwayo na Nijar da Faransa a shekarar 1968 wanda Oumarou Ganda ya jagoranta.[1] An shigar da shi a cikin gasar 6th Moscow International Film Festival, inda ya lashe Diploma.[2]