![]() | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Carolina Martene Miranda Morais | ||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Luanda, 13 ga Afirilu, 1986 (38 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Angola | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a |
handball player (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa |
right wing (en) ![]() |
Carolina Martene Miranda Morais aka Carol (An haife ta a ranar 13 ga watan Afrilu, 1986) 'yar wasan ƙwallon hannu ce daga Angola. Ta taka leda a kungiyar kwallon hannu ta mata ta Angola, kuma ta halarci gasar kwallon hannu ta mata ta duniya a shekarar 2011 a Brazil da kuma gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012 a London.[1][2]
A matakin kulob din, tana taka leda a kungiyar Vipers Kristiansand ta Norway,[3] tun da ta taba taka leda a ƙungiyar ƙwallon hannu ta Primeiro de Agosto. [4]
Carolina Morais at European Handball Federation
Carolina Morais at Olympics.com
Carolina Morais at Olympedia