Caroline Furness

Caroline Furness
Rayuwa
Haihuwa Cleveland, 24 ga Yuni, 1869
ƙasa Tarayyar Amurka
Mutuwa New York, 9 ga Faburairu, 1936
Karatu
Makaranta Columbia University (en) Fassara Doctor of Philosophy (en) Fassara : astronomy (en) Fassara
Vassar College (en) Fassara 1887)
Thesis director Harold Jacoby (en) Fassara
Harsuna Turanci
Malamai Mary Watson Whitney
Sana'a
Sana'a Ilimin Taurari
Employers Vassar College (en) Fassara
Mamba American Association of Variable Star Observers (en) Fassara
Caroline furness

Caroline Ellen Furness (24 ga Yuni,1869 - Fabrairu 9,1936) wata ƙwararriyar taurari ce Ba'amurke wacce ta koyar a Kwalejin Vassar a farkon karni na ashirin.Ta yi karatu a karkashin Mary Watson Whitney a Vassar kuma ita ce mace ta farko da ta sami digiri na uku a ilmin taurari daga Columbia.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.