Charge and Bail (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2021 |
Asalin suna | Charge and Bail |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) ![]() |
video on demand (en) ![]() |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
comedy film (en) ![]() |
Harshe | Turanci |
During | 95 Dakika |
'yan wasa | |
Samar | |
Production company (en) ![]() |
Inkblot Productions FilmOne |
External links | |
Specialized websites
|
Charge and Bail fim ne na wasan kwaikwayo na ban dariya a Najeriya wanda Uyoyou Adia ya ba da umarni kuma Eku Edewor da Matilda Ogunleye suka shirya.[1][2] Taurarin shirin sun hada da Zainab Balogun tare da Stan Nze, Femi Adebayo, Folu Storms, Tope Olowoniyan, da Eso Dike a matsayin masu tallafawa shirin.[3] Fim din ya bayar da labarin Boma, wacce ta kammala karatun digiri na farko a fannin shari'a, sai ta tsinci kanta a gaban wani kamfanin lauyoyi da bada belin a shekarar da ta yi aiiin himidamar kasa na NYSC.[4][5]
An shirya nuna fim ɗin a ranar 21 ga watan Oktoba 2021.[6][7]