Charles Lukwago | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lugazi (en) , 1992 (31/32 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Charles Lukwago (an haifeshi ranar 24 ga watan Nuwamba, 1992) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Uganda wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar Premier League ta Habasha Saint George da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Uganda.[1][2][3]
A lokacin bazara na 2021, Lukago ya rantaba hannu a kulob din Saint George na Premier na Habasha kan kwantiragin shekaru biyu.[4][5][6][7][8][9][10][11][12][13][14]