![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ogun, ga Yuli, 1923 |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Mutuwa | 31 Oktoba 2024 |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
Alhaji Abdulsalam Sanyaolu (An haife shi a watan Yuli 1923 kuma ya mutu a ranar 31 ga Oktoba, 2024) ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya daga Abeokuta, jihar Ogun . Ya fi yin fim a harshen Yarbanci da kuma a Simimar Najeriya a cikin " Nollywood ".
Alhaji Abdulsalam Sanyaolu ya fara aiki ne a shekarar 1953 a wata coci a Legas.[1]