Cherine Abdellaoui | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 28 ga Augusta, 1998 (26 shekaru) |
ƙasa | Aljeriya |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
| |
Kyaututtuka |
Cherine Abdellaoui (an haife ta ranar 28 ga watan Agusta 1998)[1] 'yar wasan judoka ce ta Paralympic ta Aljeriya.[2] Ta Lashe lambar zinare a gasar Tseren kilogiram 52 na mata a gasar wasannin nakasassu Ta bazara ta shekarar 2020 da aka gudanar a Tokyo, Japan.[3] Ta kuma wakilci Aljeriya a gasar wasannin nakasassu ta bazara na shekarar 2016 da aka gudanar a birnin Rio de Janeiro na Brazil kuma ta samu lambar tagulla a gasar mata na kilo 52 .[4] [5]
A cikin shekarar 2019, ta ci lambar azurfa a IBSA Judo Grand Prix da aka gudanar a Baku, Azerbaijan, bikin buɗe gasar IBSA Judo.[6]