Chika Anadu

Chika Anadu
Rayuwa
Cikakken suna Chika Anadu
Haihuwa Nuwamba, 1980 (44 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Makaranta New York Film Academy (en) Fassara
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a darakta, marubin wasannin kwaykwayo, mai tsara fim, jarumi da filmmaker (en) Fassara
IMDb nm3707726

Chika Anadu kwararriyar mai shirya fina finan kasar Najeriya ce wadda aka fi sani a fim ɗin B for Boy (2013). Ta kuma rubuta gajerun fina-finai da dama.Fina-finan Anadu sun shahara wajen magance matsalolin da suka shafi wariyar jinsi da matsalolin al'adu da suka dabaibaye al'ada a Najeriya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.