![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | jahar Enugu, 12 ga Yuni, 1974 (50 shekaru) |
ƙasa | Beljik |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta |
Universiteit Leiden (mul) ![]() |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci da ɗan siyasa |
Muhimman ayyuka |
On Black Sisters Street (en) ![]() |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Jam'iyar siyasa |
Christian Democratic and Flemish (en) ![]() |
Chika Unigwe (an haife ta a ran sha biyu ga Yuni a shekara ta 1974), ɗaya ce daga cikin marubuta a Nijeriya. Ta rubuta kagaggen labarin On Black Sisters' Street (A titin 'yan'uwar baki). Ta ƙarba kyautar adabi NLNG a shekarar 2012[1].